Wani mutum da matarsa tare da yayansa guda biyu sun tube sumbur a Cape Town na kasar Afrika ta kudu a wani yanayi da aka kasa gane ko miye musabbabin wannan salo. Amma ganau ba jiyau ba sun ce ita wannan mata tana tafiya tana ta tapka ashar, tare da tsine-tsine yayin da mjin ke rike da hannayen yaransa.
Daga bisani dai jama'a sun kira yansanda ganin cewa wannan iyali sun haifar da yan kallo kuma sun dau lokaci mai tsawo suna tafiya tsirara a titunan garin na Cape Town, sakamakon haka yansanda suka tafi da su caji ofis domin bincike.
DAGA ISYAKU.COM
Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us. Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0
Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com
Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING?
Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment