Wata mata mai suna Ausi Phindile ta ba mahalartan taron shugaban kasa kan cin zarafin mata mamaki bayan ta tube zindir domin ta nuna ma shugaba Cyril Ramaphosa irin raunuka da ta samu bayan wasu gungun mutane sun taru suka yi mata fyade, kuma sakamakon haka ta fuskanci aikin tiyata har sau 5 sakamakon illa da wannan fyaden ya haifa mata.

An gudanar da taron ne a dakin taro na Saint George Hotel .domin tattaunawa kan neman mafita sakamakon yadda aikata tashin hankali wa mata ya zama ruwan dare a kasar Afrika ta kudu.

Daidai lokacin da wannan matar ta tube tana bayani, sauran mata da ke dakin taron sun dau kuwa yayin da suka daga pant na mata sama suka bayyanar  a dakin taron suna kiran a yi wa mata adalci ta hanyar hukunta masu cin zarafin su musamman masu aikata fyade.

DAGA ISYAKU.COM

Copyright, do not copy and paste our news on your blog without expressed permission from us. 

Shiga shafin mu na Facebook facebook.com/isyakuweb

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0

Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

WAYAR KA TA LALACE KO KANA BUKATAR FLASHING? 

Garzaya zuwa SENIORA TECH,shago mai lamba 50, hawa na sama gefen hagu,TAUSHI PLAZA , yamma daga gidan marigayi Waziri Umaru,kan Tiltin Ahmadu Bello, Nassarawa, Birnin kebbi jihar Kebbi. Barka da zuwa gidan sauki wajen gyaran wayar salula a garin Birnin kebbi.

Post a Comment

 
Top