Mujallar Fim ta watan Nuwamba ta fito ga wasu daga cikin hanun labaran da ta kunsa.
-
Maimunatu da Ado Gwanja: Irin gwagwarmayar da mu ka sha kafin auren mu.
-
Aisha, uwargidan Adam A. Zango a da, ta bude sabon shafin soyayya.
-
Jami'a ta ba Ali Nuhu digirin dakta.
-
Da soyayya irin tawa gara azabar kabari, inji Maryam 'Yar Fim.
-
BBC sun karrama zakarun gasar Hikaya Ta.
-
Littafin 'Shata Ikon Allah' ya yi farin jini.
-
Yanzu harkar fim sai du'a'i, inji Muhibbat.
-
Yadda ziyara ga Buhari ta raba kan 'yan fim.
-
Wace irin wainar Sani Sule Katsina ya ke toyawa a Kannywood?
-
Hira da Yakubu Muhammad, Sani TY Shaban, da sauran daɗaɗan labarai da bayanai.

Post a Comment

 
Top