Albishirunku ma'abota ziyarar wannan shafi namu mai albarka a yau mun sake zo muku da wata waka wanda wannan waka dai tsohuwar waka ce amma ta samu maimaitawa wanda ake kira a turanci (Remark) Wato Nura M Inuwa sunan wakar "Gidauniy"
Ga kadan Daga cikin baitocin wakar:-
🎵 kwaikwayon Manzon Allah Duk khalifai.
🎵Karkiyi kudu ke kawai na hango yan matan kudu sun tsere.
Ga turare.
🎵Farin cikin yana samuna idan na juyo naganki.
🎵Ni taƙama nikai akan incina musuluncina zuwansa nasan dadi.
Ga turare.
🎵Mai hankuri da halayata shi nake so.
🎵Komai kake so zanyi maka shi da sauri sirinmu babu mai ji.
Ga turare.
🎵Idan na fara lissafina na gane sunna ta gamaimin komai.
Download Music Now
Post a Comment