Daga Bello Muhammad Sharada A cikin littafin da ya rubuta ‘Not My Will’, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi suka ga Alhaji Shehu Shagari cewa bai shirya ya mulki Najeriya ba, jajibo shi kawa…
Daga Bello Muhammad Sharada A cikin littafin da ya rubuta ‘Not My Will’, tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi suka ga Alhaji Shehu Shagari cewa bai shirya ya mulki Najeriya ba, jajibo shi kawa…
Matasa wannnan Gwamnati taku ce! Karshin Jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari P-YES EMPOWERMENT PROGRAMME. Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta sake bullo da wani sabon …
Daga Yaseer Kallah A jiya ne Allah ya amshi rayuwar dattijon kirki kuma tsohon malamin makarantar nan mai suna Alhaji Sanda Kaita na jihar Katsina. Jaridar Katsina Post ta fitar da rahoton cewa an bin…
Daga Yaseer Kallah A jiya ne Allah ya amshi rayuwar dattijon kirki kuma tsohon malamin makarantar nan mai suna Alhaji Sanda Kaita na jihar Katsina. Jaridar Katsina Post ta fitar da rahoton cewa an bin…
Abdulmalik Saidu Mai Biredi Tashar Bagu Gusau. Assalamu alaikum, Bayan gaisuwa ta addinin da mu ka yi tarayya da Kai. Tare da fatan kana lafiya, a daidai wannan loton, kuma Muna rokon Allah ya Kara ma…
Daga Bashir Abdullahi El-Bash Idan har Mahathir Muhammad, zai dauki tsawon shekaru (22) kafin ya samun nasarar daga darajar Malaysia. (1981-2003). Idan har Lee Kuan Yew, zai shafe tsawon shekaru (31) …
Ibrahim Baba Suleiman ….Ta kuma yi kira ga Gwamnatin tarayya da ta kara kaimi wajen Harkokin tsaro a kasa. A yammacin yau Laraba shugaban kungiyar IZALA Sheikh Abdullahi Bala Lau ya nuna alhini da jaj…
Daga Jaridar Sarauniya Kimanin makonni biyu bayan da babbar kotun Kano ta haramtawa Majalisar dokokin Jihar bincikar faifen bidiyon dake zargin gwamna Abdullahi Umar Ganduje yana karbar cin hancin dal…
Gwamnan jihar Oyo, Abiola Ajimobi, ya ce Allah ya yi magana da shi dangane da lokacin da zai mutu. Gwamnan wanda a kwanannan ne ya cika shekaru 69, ya ce Allah ya bayyana mishi cewa zai mutu a shekaru…
Tsohon shugaban ƙasa Olusegun Obasanjo ya yi kira ga ƴan Najeriya da su hada hannu wajen yaƙar matsalar rashin tsaro da mulkin son rai a ƙasar nan, Obasanjo ya faɗi hakan ne a wajen bikin cikar Farfes…
Daga Amina Yusif Ali Bayan ɗaukar dogon lokaci ba tare da ya ce komai ba, Shugaban ƙasar nan Muhammadu Buhari ya mai da Martani ga ikirarin da Matarsa Kuma First Lady, Aisha Buhari ta yi. A yayin zant…
Daga Datti Assalafiy Sanata Dino Malaye yayi zargin cewa Shugaban rundinar ‘yan sandan Nigeria IGP Ibrahim K. Idris ya shirya masa makarkashiya zai kamashi ya masa allurar mutuwa, tuni wadanda zasuyi …
Tsafi: Mun Haƙura Da Sanya Dan Kanfai – Inji ‘Yan Matan Jami’a Kafatanin ‘yan matan manyan makaratun jihar Delta da ke a kudancin Nijeriya sun bayyana yanke hukuncinsu na hakura da sanya dan kanfai sa…
Tsafi: Mun Haƙura Da Sanya Dan Kanfai – Inji ‘Yan Matan Jami’a Kafatanin ‘yan matan manyan makaratun jihar Delta da ke a kudancin Nijeriya sun bayyana yanke hukuncinsu na hakura da sanya dan kanfai sa…
Daga Sale Kura MUSULMI YA ZIYARCI COCI BA LAIFI BA NE.. Shi Musulmi a koda yaushe mutum ne mai saukin kai da fahimta, babu tsanani, ko takura a cikin addini, balle har hakan ya kai ga samun busassun z…
Daga Datti Assalafiy Wani bawan Allah masoyin shugaba Buhari mai suna Hafizu Sufyan yace a isar masa da wannan sakon zuwa ga Baba Buhari, yace Baba Buhari kar ka kalli Zamfara a matsayin wata ‘kasa da…
Daga Datti Assalafiy Wadannan kungiyoyin sharri mallakin turawa makiya Allah da addininSa abinda Allah Ya fada mana a kansu shine ba zasu ta6a yarda damu ba har abada face sai munbi hanyarsu mun zama …
Hajiya Naja’atu Muhammad na cikin wadanda suka rika tallata Muhammadu Buhari a matsayin mafi cancanta da zama shugaban kasa a zaben 2015. ‘yar siyasar ta yi wannan jawabi ne dangane da jerin bidiyon d…
Daga Bello Muhammad Sharada Ni na gaji da bada labarin kisan kiyashi da ake yi wa jama’ar Zamfara da sace mutanen da yin garkuwa da su da fyade da ake yi wa ‘yan mata da matan aure da kwace dukiyar al…
Daga Datti Assalafiy Ba’ayi sati guda ba an tare motocin matafiya akan hanya har guda hudu a jihar Zamfara akayi garkuwa da mutanen cikin motocin gaba dayansu Jiya Lahadi akwai motar ‘yan agaji Izala …
Ra’ayin Kabiru Yusuf Fagge Anka Ko da maigirma shugaban kasa Baba Buhari ya iso Kano, tun a tasha (airport) ya nunawa Gwamna cewar shi ba abokinsa ba ne, wato karin maganar nan da Hausawa ke cewa, “Ab…
‘Yar Shekara 9 ta yi karar shugaban makaranta bisa tirsasata cire hijabi Wata daliba ‘yar shekara 9 a jihar Ogun ta shigar da gwamnatin jihar da shugaban makarantarsu kara kotu bisa tirsa cere hijabi …
Daga Datti Assalafiy Maigirma shugaban sojojin Nigeria Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai lokacin da ya shirya taron cin abinci da manema labarai shekaran jiya asabar 22-12-2018 a birnin Maiduguri bay…
Daga Datti Assalafiy Jama’a ku kara fahimtar halin da muke ciki, da kuma wadanda suke da hannu wajen karfafa ayyukan ta’addanci a Nigeria, jiya Lahadi shahararren tsohon Taraba tsohon shugaban sojoji …
Daga Datti Assalafiy Shekaran jiya Saman Na Buhari yake bada labarin cewa ina zaune cikin daren nan wajen teburin mai shayi anan cikin garin maiduguri ana musun siyasa akan Buhari da Atiku, sai wani d…
Daga Rabiu Biyora Yanzun nan na amsa kiran waya daga wani Babban mutum dan jihar Zamfara inda yake bayyana mun irin tashin hankalin da mutane suka shiga a garin Maradun da Dan Magaji da suke jihar Zam…
Daga Yaseer Kallah A jiya ne ministan yada labarai da al’adu, Lai Muhammad, ya yi ikirarin cewa gwamnatinsu ta APC ta cika dukkan alkawuran da ta daukar wa ‘yan Nijeriya. Ministan wanda ya yi wannan i…
KURUNKUS! Na Murkushe ‘Yan Kwankwasiyya A Jihar Kano – Ganduje “KURUNKUS! KURUNKUS!” Kalmar da Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bude martaninsa ga ‘yan Kwankwasiyya yayin jaddada shu…
A kalla mutane 3,252 ne ‘yan jam’iyar adawa ta PDP da suka koma jam’iyar APC daga mazabar Sanata Dino Melaya ta Kogi ta Yamma a jihar Kogi. Kamfanin dillancin labarai NAN ya ruwaito a jiya cewa, daga …
Daga Datti Assalafiy Kamar yadda nake ta kokarin fitar muku da abubuwa akan Peter Obi domin a fahimci hatsarin dake tattare dashi, sannan a fahimci makarkashiyar da ta sa makiyanmu suka hada Peter Obi…
An Hallaka Tsohon Babban Hafsan Tsaron Nijeriya, Air Marshal Alex Badeh Daga Yaseer Kallah Wasu ‘yan bindiga da ba a san ko su wane ba sun hallaka tsohon babban hafsan tsaron Nijeriya, Alex Badeh. Rah…
Daga Bello Muhammad Sharada Dokar kasafin kudi wato a Turance Appropriation Law ko Budget Law ita tafi kowacce doka muhimmanci a sha’anin gudanar da mulkin kasa. Ita ce dokar da take raba yadda za a s…
Daga Abba Muhammad Gwammaja Ga wata dama ta musamman ga matasanmu da sukayi karatu, kuma suke da kwarewa a 6angarori da dama na rayuwa. Majalisar Dinkin Duniya (United Nations) da hadin gwiwar wasu ka…
A yayin da hayaniyar siyasa ta dau zafi bari mu dan shakata da wannan* 1. Idan Mace na wahalar da Namiji sai ace kawai sake ta auro wata. Amma idan Namiji na wahalar da Mace sai ace ta yi hakuri Aljan…
Daga Bashir Abdullahi El-Bash Tarihin Sarauniya Abla Pokou, tafe yake hannu da hannu da zamanin da aka ‘kirkiri ‘kabilar (Baoule) da ke ‘kasar Kwaddi Buwa, sannan ya na tuna hannun uwa a lardin wannan…
Daga Haji Shehu Hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC) reshen jihar Enugu ta kama wasu makudan kudade a filin tashi da saukan Jiragen sama na Akanu Ibiam dake jihar Enugu. Kudin …
Daga Datti Assalafiy Ina tambaya wai dagaske ne a taron da su Baba Atiku Abubakar suka gudanar a Sokoto yace akwai Annabi Umaru cikin Annabawan Alah?? Tambaya nake don Allah ina neman sahihin amsa sab…
Daga Datti Assalafiy Rundinar kwararrun ‘yan sanda na IGP Intelligence Response Team (IRT) karkashin jagorancin DCP Abba Kyari sun samu nasaran cafke kasurgumin kwamandan Boko Haram mai matukar hatsar…
Allah ne kadai ya san irin tagomashi da cigaba gami da ‘daukakar da Shugaba Muhammadu Buhari ya ‘kara samu daga wurin al’umma a ciki da wajen ‘kasarnan, sanadiyyar Ihu da neman kaskanta shi da wasu ‘y…
SHARHIN: Bashir Abdullahi El-Bash:- Duba da yadda lokacin babban zabe na gama-gari ke cigaba da ‘karatowa a Nageria, babu mamaki ga duk wani abu da ya faru ko ya ke shirin faruwa cikin jam’iyyu da Siy…
ZABEN FIDDA GWANI: Ranar 2 ga Oktoba 2018, jam’iyyar PDP ta kasa karkashin Cif Uche Secondus ta aiko kwamitin zabe don ya sa ido ya kuma gabatar da zaben dan takarar gwamna na PDP. Shugaban kwamitin r…
Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan nata da ta nunawa masoyanta sabon gyaran gashin da ta yi. Ta sha kyau, tubarkallah, muna mata fatan Alheri. …
Kakakin majalisar wakilai Yakubu Dogara ya yi ikirarin cewa rashin tsaro ya karu matuka a lokacin gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari. Dogara ya yi kira ga al’ummar yankin arewa maso gabas su zab…
Fitacciyar ‘yar wasan Hausa Maryam Booth Ta wallafa cewa, ta yi Murabus daga matsayin mataimakiyar ‘Gidauniyar Atiku Care’ ta kasa. A baya an ga Maryam na amfani da wannan Gidauniyar domin tallata tak…
Najeriya ta fita daga matsalolin koma-bayan tattalin arziki. Hauhawan farashin kayayyaki ya ragu daga kashi 18.17 a Janairun 2017 zuwa kashi 11.28 a Nuwamban banaKudin ajiyarmu ya karu daga dala bili…
Najeriya ta fita daga matsalolin koma-bayan tattalin arziki. Hauhawan farashin kayayyaki ya ragu daga kashi 18.17 a Janairun 2017 zuwa kashi 11.28 a Nuwamban banaKudin ajiyarmu ya karu daga dala bili…
Jami'in dan sandannan, Rilwani Bala da ya bayyanawa Duniya irin soyayyar da yakewa jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya ya kuma fitowa ya ce, yanzu haka ya nemi canjin gurin aiki daga Sakkwato zuw…
Wasu ‘yan majalisar wakilai sun baiwa hammata iska, yayin da wasu ke wakar habaice-habaice a zauren majalisar suna cewa “ba a samun ‘yanci sai da gwagwamarya, sai da gwagwarmaya, lokacin ‘yanci ya yi…
Daga Yaseer Kallah A yunkurinsa na ya sanya ‘yan majalisar da ke masa ihu su nutsu a lokacin da yake gabatar masu da kasafin kudin 2019, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce masu “duniya dai tana gani…
TUNATARWAR DA MALAM LIMAN YAYI A MAƘABARTA… A yayin da muke tsaye a maƙabarta don gudanar da rufe waɗannan bayin Allah iyayen mu…Gidan talabijin na jaridar NTA sunyi hira da Malam Liman inda acikin hi…
Daga Datti Assalafiy Da farko ni Datti Assalafiy banji dadin kisan gilla da akayiwa wannan tsohon shugaban sojojin Nigeria Cheif Air Marshal Alex Badeh (rtd) ba, saboda mu bama goyon bayan kisan gilla…