Kaftin Kabiru Hamza, Haziki Ne Kuma Jajirtatcen Soja Ne Wanda Kafin Rasuwarsa Shine Platoon Commander Na Metale Dake Borno, Inda Suke Yaki Da Boko Haram .
Muna Yi Wa 'Yan Uwansa Da Al'ummar Nijeriya Ta'aziya A bisa Wannan Babban Rashi, Allah Yaji Kanshi Ya Kuma Karbi Shahadarsa. Amin.
Daga Auwal M Kura
Source from: HAUSALOADED.COM
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.