Matasa wannnan Gwamnati taku ce!
Karshin Jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari
P-YES EMPOWERMENT PROGRAMME.
Gwamnatin tarayya a karkashin jagorancin Shugaba Muhammadu Buhari ta sake bullo da wani sabon shiri mai suna P-YES, domin koyawa matasa sana’oin dogaro da kai.
Shirin wanda yake a karkashin ofishin
mataimaki na musamman ga Shugaba Muhammadu Buhari akan harkokin Matasa da Dalibai wato malam Nasir Adhama zai dauki matasa 774,000 a fadin kasar nan domin ba su kayayyakin gudanar da sana’o’i.
Ga dukkan mai sha’awa sai ya shiga shafin yanar gizo na www.P-YES.gov.ng
Allah Ya Bada ikon cikewa kuma ya bada sa’a Ameen.
Baba Buhari Mungode, Allah ya maimaita mana 4+4=8 2019 InshaAllah!!!
Post a Comment