Daga Datti Assalafiy

Ina tambaya wai dagaske ne a taron da su Baba Atiku Abubakar suka gudanar a Sokoto yace akwai Annabi Umaru cikin Annabawan Alah??

Tambaya nake don Allah ina neman sahihin amsa saboda naga ana ta yayata wannan maganar har ma audio aka tura min ta WhatsApp ana yiwa Atiku quotation akace yace wai akwai Annabi Umaru.

Don Allah a nema mana tabbacin wannan maganar.

21 Dec 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top