Fitacciyar ‘yar wasan Hausa Maryam Booth Ta wallafa cewa, ta yi Murabus daga matsayin mataimakiyar ‘Gidauniyar Atiku Care’ ta kasa.

A baya an ga Maryam na amfani da wannan Gidauniyar domin tallata takarar Atiku ga ‘yan Najeriya.

Post a Comment

 
Top