Najeriya ta fita daga matsalolin koma-bayan tattalin arziki.
Hauhawan farashin kayayyaki ya ragu daga kashi 18.17 a Janairun 2017 zuwa kashi 11.28 a Nuwamban banaKudin ajiyarmu ya karu daga dala bilian $28.57 a Mayun 2015 zuwa dala biliyan $42.92 a tsakiyar Disemban 2018.
Mun yi kokari wajen magance matsalar tsaro a arewa maso gabas da rikicin kabilanci a wasu wurare.
Mun samu nasara a yaki da cin hanci da rashawaMun hana shigo da shinkafa daga wajeMun samu ci gaba sosai wajen ayyukan ci gaba.
Mun yi kokarin kammala ayyukan da muka samu maimakon kirkirar wasu sabbi.
Post a Comment