Fitaccen dan fim din kasar Rasha mai shekaru 84 ya auri budurwar da ya girma da shekaru 60.
 Ivan Krasko ya auri masoyiyar sa Natalia Shevel, mai shekaru 24 a garin St Petersburg.

Duk da suka da bikin da aka gudanar a sirri ya sha, masoyan sun bayyanawa kafafen yada labaran kasar Rasha cewa, auren su hadi ne da tun daga sama aka kulla shi saboda dacewar su da juna.



Source from: HAUSALOADED.COM

Post a Comment

 
Top