Duk mai fama da ciwon sanyi na mara, ko mataccen maniyyi mace ko namiji, to, su a samu Albasa guda biyar a yanka kamar yadda ake yanka kayan miya, sai a zuba a cikin tukunya a dafa kamar yanda ake dafa nama, da ruwa kamar Lita biyar.

Bayan ta nuna sai a juye ruwan a cikin roba mai rike zafi, sai a rika shan sa sau biyu a cikin yini,
amma a sha shi da dumi-duminsa za a ga abin mamaki. Insha-Allah

Post a Comment

 
Top