Daga Abba Muhammad Gwammaja
Ga wata dama ta musamman ga matasanmu da sukayi karatu, kuma suke da kwarewa a 6angarori da dama na rayuwa.
Majalisar Dinkin Duniya (United Nations) da hadin gwiwar wasu kamfanoni, kungiyoyi da ma’aikatu masu zaman kansu sun bude shafin neman aiki ga wadanda suke da bukata.
Ayyukan dai sun hada da na dindindin da kuma na wucin gadi.
.
Hanyar da zaka bi ita ce:
1) Ka bincika 6angaren da kafi kwarewa, ta hanyar bin wannan rariyar likau din: http://bit.ly/1l5aKEN
2) Sai kayi rijista ta hanyar:
http://bit.ly/1NSszYyhttp://bit.ly/1l5aKEN
2) Sai kayi rijista ta hanyar:
http://bit.ly/1NSszYy
3) Za’a tantance masu neman ayyukan ne ta hanyar kwarewa (Working experience), Matakin karatu (Education), da kuma Yarukan da suke ji (Language).
4) Da zarar an gama tantancewar, zaka samu sako akan makomarka.
Allah ya ba mai rabo sa’a!
.
SHAWARA:
Kafin ka fara cikewa ya kasance kana da:
1) Email address da tabbatacciyar lambar waya mallakarka, wadanda koda yaushe kaine kadai kake da hurumin bincikensu.
2) Kwarewa akan hanyar da zaka bi wajen yin rijistar, idan har baka iya ba, to ka ziyarci Internet Cafe mafi kusa dakai domin su bude maka.
Abba Ahmad Gwammaja
Post a Comment