Ra’ayin Kabiru Yusuf Fagge Anka
Ko da maigirma shugaban kasa Baba Buhari ya iso Kano, tun a tasha (airport) ya nunawa Gwamna cewar shi ba abokinsa ba ne, wato karin maganar nan da Hausawa ke cewa, “Abokin barawo, barawo ne….”
Wannan ya nuna Baba Buhari BA BARAWO BA NE…
To amma kuma wanda ya ki kama BARAWO, shi kuma….ya ma sunansa?
Post a Comment