Daga Bashir Abdullahi El-Bash

Idan har Mahathir Muhammad, zai dauki tsawon shekaru (22) kafin ya samun nasarar daga darajar Malaysia. (1981-2003).

Idan har Lee Kuan Yew, zai shafe tsawon shekaru (31) kafin ya samu nasarar daga darajar ‘kasar Singapore (1959-1990)

Idan har Jerry Rawlings, zai dauki tsawon shekaru (19) kafin ya samu nasarar daga darajar ‘kasar (Ghana).

Idan har Meles Zewani zai dauki tsawon shekaru (17) kafin ya samu nasarar daga darajar ‘kasar Ethiopia.

To za ta ‘dauki Shugaba Buhari fiye da shekaru hudu kafin ya samu nasarar dawo da martabar Nageria.

Post a Comment

 
Top