An kama wadansu samari biyu da sukeyunkurin kone wani Kampani CTE da safiyar jiya a Ndu da ke yankin Arewa maso Yammamaci kasar Cameroon.

Daya daga cikin tsagerun ya yi kokarin tserewa, yayin da shi kuma abokin tsiyarsa ya fada hannu cikin sauki.

An sami wasu kayakin saddabaru da tsafi tare da wata bindigar hannu a wajen wadannan batagari da aka yi ma daurin ragon Layya.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment

 
Top