Kimanin al'umma 50 ne ambaliyar ruwa ya mamaye a jihar Niger wadanda suka hada da Mokwa, Lavun, Katcha, Agaie da karamar hukumar Lapai. Sakamakon haka Gwamnan jihar Niger Abubakar Sani Bello ya zagaya wuraren da lamarin ya shafa a cikin jirgin sama mai saukar Angulu na yansanda domin ya gani da ido daga sararin samaniya yadda ruwan ya yi barna.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
11 Sep 2018

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top