Tsohon shugaban Askarawan sojin kasa na Najeriya Janar Ishaya Bamayi (murabus), ya yi gargadin cewa Kudancin jihar Kebbi wacce ta kunshi Masarautun Zuru da Yauri ba za su ci gaba da jure ma danniya da ake yi masu ba a jihar Kebbi. Kalli bidiyo na zantawa da sashen Siyasa na ISYAKU.COM ya yi da shi.
Kalli bidiyo a kasa 👇👇
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> https://chat.whatsapp.com/AlFUDQouyehJRacXxBzbX0 Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment