Tauraruwar fina-finan Hausa da turanci, Rahama Sadau tare da tauraruwar mawakiyarnan Dija kenan a wadannan kayatattun hotunan nasu da suka dauka a wajan wani shagali da suka hadu a garin Kaduna.











Muma mata fatan Alhairi..

Post a Comment

 
Top