Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan kayatattun hotunan nata inda take sanye da hijabi, tasha kyau, tubarkallah, wani yace mata kinfi kyau da Hijabi. Muna mata fatn Alheri.







Post a Comment

 
Top