Wata kara da ake ji ta abubuwan da ake amfani dasu wajen gyaran gashi da kuma talabijin wadda ta tsaya wuri daya, na iya sa a tsufa da wuri, sai kuma lalata kwakwalwa, kamar yadda wani bincike ya nuna.
Masana ilmin kimiyya sun gano cewar wani farar kara koda kuwa ace bata yi kara ba, tana bunkasa hanyar zuwa tsufa da kuma aikawa da sakona sinadarai.
Sun bayyana cewar yawancin mutane suna amfani ne da hakan su dan shakata daga irin matsalar da suka sha ta wannan ranar.
Binciken wanda aka wallafa shi a mujallar JAMA Otolaryngolory , shugaban tiyatar kai da kuma wuya, ya bayyana cewar shi farar kara tana rage kaifin kwakwalwa ta kasance dai dai da yadda sako mai shigowa, duk kuwa da yake hakan yana taimakawa wajen gane wata kara dake kasa. ]
Masu binciken sun kara nazarin wajen sake yin nazarin yadda dabbobi sukan kasance ta halayya, suka kuma yarda da, cewar hakanan ma irin damuwar tana iya samuwa, idan dan adam ya samu kan shi ta wancan yanayin.
Hakanan ma akwai wasu alamun da suka nuna ceawar kwakwalwa tana sake dawo da wani abin da ya wuce, amma kuma ta hanyar da zata amfanar dawani abin kirki ba, idan aka sa mata wasu bayanan da ba a sasu kamar yadda ya dace ba, kamar dai white noise, kamar dai yadda ya rubuto binciken Mouna Attahor ya bayyana.
Binciken ya bayyana daga karshen al’amarin dukkan white noise da kuma tinnitus yana kara taimaka ma, yanayin tsufa na kwakwalwa, don haka shi wancen abin na da, bai kamata ma ayi amfani da shi bai amfani da shi ba, a matsayin maganin al’amarin daya shafi jin wani abu .
Koda yake dais hi sakamakon zai iya kasancewa kamar zai iya shafar shi white noise, har yanzu ma ba a samu bincikar al’amarin ba, wanda ya shafi dan adam.

Post a Comment