Albishirunku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau na sake zo muku da wakar karamin mawakin nan ,amma dai kuma yaron akwai fasaha da azanci na waka wanda ga wata sabuwa wakar sa mai suna "Maryam nake so" wannan waka dai wakar soyayya ce.

Download Music Now

Post a Comment

 
Top