Sabuwar wakar nura m inuwa wace yayiwa matarsa mai suna ” Mai Tarbiyya” inda yake tayata murnar cikar shekarar haihuwarta.
Wakar gaskiya tayi dadi sosai.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kai mai tambaya hali jarine cikin mutane
– Jigon tafiya happy birthday nake wa matata mai tarbiyya
– Koba tambaya hali jarine cikin mutane
– Jigon tafiya happy birthday ke mukewa kyakkyawa mai tarbiyya
– Kai mai tambaya hali jarine cikin mutane
– Jigon tafiya kyau na dabi’a ke ake kwatance dadin kwai kwaya
– Nasa Allahu kaliqin sarkina mai bani yau da gobe
– Wanda yayo mai kudi talakawa bai wariya da zabe



Mungode da kasance da Shafinmu..

Post a Comment

 
Top