Me yayi zafi haka jaruma Rahama takeyin wannan furucin kuma da su wa take?.
Tayi wannan furucinne sabida yawan munafincinta da sauran jarumai suke yi, abisa dukkan alamu maganar tafi karkata akan Aisha Tsamiya, da Fati Washa.
Sabida wata rigima da sukayi, adalilin fim din Ba Tabbas, wanda darakta Ali Gumzak ya bada umarni.
abinda ya janyo rigimar tasu shine; Fati Washa itace jarumar da akaso asa a fim din amma sai Ali Nuhu ya yi shige da fice
akasa Rahama Sadau amadadin Fati Washa.
akasa Rahama Sadau amadadin Fati Washa.
hakanne ya janyo kace-nace atsakaninsu. wanda haka yaja suka rabu dutse hannun riga. wannanne yasa jaruma tace duk wanda ya raga mata a kannywood Allah ya isa.
wannan furucin da tayi ya janyo cece-kuce atsakanin sauran jarumai, wanda jaruma Nafisa
Abdullahi tace bai kamata Rahama tayi wannan furucin ba, sabida a maganarta jam’i tayi kuma wannan bai dace da maganar ilmi ba, ko kadan.
Abdullahi tace bai kamata Rahama tayi wannan furucin ba, sabida a maganarta jam’i tayi kuma wannan bai dace da maganar ilmi ba, ko kadan.
👉Ku fada mana ra'ayinku ta hanyar comments dan hakan zai taimaka..
Source: Arewaclass
Post a Comment