Satish dan shekara 35 ya ce " Wannan kan matata ce Roopa maciya amana. bayan na nuna mata iya kauna da soyayya, amma take cin amanata ta hanyar kasancewa a cikin soyayya tare da Sunil matsiyaci da baya da madogara a rayuwa. Har ciyo bashin £3,170 (300,000 INR ta yi ta ba masoyin nata bayan muna aure tare da ita".
Bayanai sun nuna Satish ya kama Roopa ne tare da Sunil, sakamakon haka ya fusata ya dauko adda ya kaddamar da mugun aiki a kan matarsa Roopa.
Bayan Safeto Namachandra Navak ya lallashi Satish ya ajiye gundulallen kan matarsa Roopa, sai ya kai su inda gangar jikinta yake, bayan haka ne suka shiga bincike akan lamarin kuma suka kama Satish.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.