Kakakin majalisar dattijai kuma me neman takarar shugabancin kasarnan karkashin jam'iyyar PDP, Sanata Bukola Saraki ya caccaki gwamnatin APC karkashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari a lokacin da ya kai ziyara jihar Bayelsa.



Yace zaben 2019 yana da matukar muhimmaci ga Najeriya saboda ba'a taba samun rarrabuwar kai irin ta wannan lokaci ba, yace lokaci yayi da kowa ya kamata yasan ana yi dashi a kasarnan.

Yace kasashen Asia da muke kallo sun ci gaba bahaka kawai suka ci gaba ba suna da shuwagabanni masu hangen nesa ne.

Yace a yanzu muna da shuwagabannin da basu da wani burin ci yar da mu gaba.

Shiyasa nace muna da bukatar kawo masu hangen nesa saboda ci gaban kasarnan, kamar yanda Punch ta ruwaito.

👉👉  www.trustposts.com danjin dadinku..

Post a Comment

 
Top