Tauraruwar fina-finan Hausa Rahama Sadau kenan a wadannan hotunan tare da abokin aikinta, Adam A. Zango a lokacin da ta kaimai ziyara, ta bayyanashi a matsayin mutumin kirki, muna musu fatan Alheri.





Post a Comment

 
Top