Zaratan sojin Bataliya ta 145 na rundunar sojin Najeriya karkashin shirin Operation lafiya dole a jihar Borno sun yi nassarar halaka wasu yan Boko Haram tare da lalata motoci da makamansu bayan sun yi kuskuren kai ma sojin harin kwanton bauna da ya ci tura sakamakon turjiya na dakarun soji. Kalli hotuna.




Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp >>> whatsapp://chat?code=41x2TuRqdVQ9PrcrucqpTu Shiga cikakken shafin mu kai tsaye www.isyaku.com Tuntube mu ta SMS ko TEXT kawai zuwa 08087645001 ba mu amsa kira

Post a Comment

 
Top