Barkanku da wannan lokaci da kuka kasancewa damu a koda yaushe.

Mun samu labarin shin wai ficacciyar jarumar wasan hausa mai suna Maryam Yahaya tayi aure. Abun ya zaga ayanar gizo-gizo game da hakan amma haryanxu bamu tabbatar da hakanba.

Ga hoton da yake nunawa akan masu tambaya gameda auren nata, tun makon jiya.


An samu wannan daga shafin facebook, gameda auren jarumar, saidai muma bamuda amsarta, saboda babu cikakken bayani gameda auran nata.


Wasu suna ganin samuwar wannan hotonne yasa ake tunanin tayi aure.

Muna mata fatan Alkhairi



Post a Comment

 
Top