Bar kanku da wannan lokaci a yau wannan shafi mai Albarka wato www.trustposts.com yazo muku da wani free browsing na layin mtn wanda zakuyi browsing and download kyauta. . Abin de babu wuya da farko ya kasance kuna da android kamar daga version 5 zuwa sama, sannan ya kasance wayar taku akwai network mai karfi kamar 3G ko 4G. sannan Sim din naku ya kasance babu data/mb aciki, yauwa to yanzu sai kuyi download na wannan Application mai suna Http injector . saiku danna nan ku daukoshi Download HTTP Injector.Apk . . 

Sannan kuyi download na wannan MTN_0.0k_Config Saiku danna nan ku daukoshi Download MTN_0.0k_Config . Idan kun sauko dashi saiku ajiyeshi a wata folder daban akan phone dinku kokuma memory, . Yauwa yanzu bayan kun gama download na wadannan abubuwan To yanzu saikuyi install na http injector, bayan kunyi install dinsa saiku budeshi, . Sannan ku duba sama daga gefan dama zakuga wani digo guda uku saiku shiga nan kamar yanda yake ajikin hotonnan.



Bayan kun shiga nan zai kawo muku wani rubutu guda uku to saiku shiga na farko wanda aka rubuta Confir, kamar de yanda yake ajikin hotonnan .


Bayan ya duba zai sake kawo muku wani rubutun to saiku shiga inda aka rubuta Import config kamar yanda yake ajikin hotonnan, .


Yauwa da zarar kun shiga zakuga ya kawoku kan filemanager dinku Wato kan phone dinku to sai kuje folder da kuka ajiye wannan file din da kukayi download dinsa wato MTN_0.0k_Config saiku danna akansa kamar yanda yake ajikin hotonnan .


da zarar ku danna kan wannan file din zakuga ya dawo daku cikin app din ya nuna muku successfully, Kamar yanda yake ajikin hotonnan .


Yauwa to yanzu kawai saiku danna start kamar yanda yake ajikin hotonnan,


da zarar kun dannan nan take zakuga ya fara connecting, idan ya fara kuga wasu alamomi kamar key sun fito asama, da zarar sun fito shikkenan yayi connect sai kuyi minimizing, kuje ku fara browsing, da download, kai har kallo zaku iyayi a youtube. . Allah ya taimaka . 

Kuci gaba da kasancewa da www.trustposts.com akowane lokaci domin samun sababbin abubuwa.

Domin karin bayani zaku iya kiranmu a wannan number 08061654847 kokuma ku turo mana da sako ko wani abu da kukeso a wallafa muku a email dinmu kamar haka trustposts2000@gmail.Com 

👉Kuyi comments dan tambaya
Mungode

www.hausaclass.com

Post a Comment

 
Top