Taurarin fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan tare da Rahama Sadau a wannan tsohon hoton nasu da suka yi kwalliyar gargajiya.

Ko zaku iya fada mana wanne daga cikinsu yafi kyau, kuma wannane yafi kamada dan kauye ?

Muna musu fatan Alkhairi!!

👉Muna jiran amsarku ta hanyar comments !

Post a Comment

 
Top