Tauraruwar fina-finan Hausa, Rukayya Dawayya kenan a wannan hoton nata inda take tare da me bayar da umarni, Sanusi Oscar, yanayin hoton kamar akwai wani abu a tsakaninsu, Adam A. Zango yayi bayani akan wannan hoto inda yace, Ni dai bace komai ba.

👉Ku fada mana ra'ayinku ta comments

Post a Comment

 
Top