A yau nazo muku da wakar nazifi asnanic 'man gyada ba kwana' mai suna dan marayin zaki wanda wannan waka tayi matukar dadi sosai ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-

==> Dan marayin zaki Allah ke baka abichi

==>   Dan marayin zaki Rike mai'aiki kawu kushe

 ==>  Dan Marayin zaki yi alwala kaje masallaci

==>   Dan marayin zaki karkayiwa kowa habaichi


==> Dan marayin zaki wakar bata kai takaichi

==> Dan marayin zaki kai waka kurum da azanchi

==> Dan marayin zaki magana karta hana kai barci

==> Dan Marayin zaki ga albishir ban tukwaichi

==> Dan marayin zaki kara rike Allah A zuci

==> Zauna da lafiya da kowa domin wata rana kana makwanci.


Download Music Now

Post a Comment

 
Top