A yau ma mun sake zo muku da sabuwa waka matashin mawaki hamisu breaker  mai suna "Nayi Sa'a" ,shin sa'a mi yayi waka ko  budurwa ko  wani abu daban.

To duk dai bayyani da ke nufin wannan kalma tashi yana cikin wannan waka wanda nikam ina tunann yayi sa'ar....... Kada ka bari a baka labari gata nan gareka.

Download Music Now

Post a Comment

 
Top