YAYA AKE TSOKANO SHA'AWAH?
Kafin in kai ga yin bayani akan yadda ango zai tsokano sha'awar jima'in amaryarsa, zanso in kawo wasu bayanai wanda zasu kara tabbatar da muhimmancin tsokano sha'awa kafin jima'i.
Ita dai tsokano sha'awa kafin jima'i nada mutukar muhimmanci, kuma tana taimakawa mutuka wajen jin dadin jima'i. Yana daga abinda ya zamo wajibi ga ango ya yi wasanni da amaryarsa wato ya tsokano mata sha'awarta kafin yayi jima'i da ita, mutukar yana so taji dadin yin jima'i dashi. Abu ne mara kyau miji yayi jima'i da matarsa kamar yadda dabbobi keyi ba tare da yayi wasanni da ita ba.
An ruwaito wani hadisi na manzon Allah(S.A.W) Cewa: ayayin da manzon Allah ya samu labarin sahabinsa jabir(R.D) yayi sabon aure, ya auri bazaura sai manzon Allah(S.A.W) yace masa mai yasa baka auri budurwa ba, kayi wasa da ita tayi wasa dakai
Buhari da muslim ne suka ruwaito.
Ana fara tsokano sha'awa ta hanyar zantuka na soyayya wadanda ke kara assasa soyayyar ango da amarya. Daga nan sai wasan rungume-rungume, anaso ango ya rungumi matarsa a saukake tare da sakar mata fuska, da kuma nuna mata muhimmancinta a wajensa. Daga nan sai ango ya kwantar da amaryarsa akan gadonsu mai kamshi, bayan wannan sai wasa da nono, musamman kan nono yana taimakawa wajen tsokano sha'awar amarya,sannan ango sai ya dinga shafa kasan nonon tare da tsotsar su.
Bayan rungume-rungume da wasa da nono, sai ango ya sanya yatsansa a cikin farjin amaryarsa yana wasa da beli (wato dan tsokar nan dake tsakiyar farji kamar yadda wasu ke kiransa), amma ango ya kula wajen sanya yatsan nan domin kada yaji wa amarya rauni, don haka sai yayi a hankali. Yana da kayu ango ya dauki lokaci mai tsawo yana wasa da beli da kuma kofar farji, duk wannan za suyi tasiri ne idan ango ya hada da kalamance amaryarsa da kalmomi na soyayya wadanda zasu karfafa mata gwiwa.
TO ITA KUMA AMARYA TA YAYA ZATA TSOKANO SHA'AWAR JIMA'IN ANGONTA ?
Amsar anan ita ce shi ango ana so amarya tayi mutukar taka-tsan tsan wajen tsokano sha'awarsa. Anso amarya ta dinga shafa masa kan nononsa tare da tsotsarsu sannu a hankali sannan ta dinga shafa gaba daya kirjinsa. Kuma anaso amarya ta kama zakarinsa tana murzawa tana hadawa da sumbatar bakin mijinta.
Post a Comment