Wani abu da yawanmu maza bamu gane ba shi ne yawan lokacin da ya kamata kayi akan matarka a yayi gudanar da jim'i da ita.
Duk da yake babu wani bincike daya tabbatar da hakikanin tsawon lokacin da magidanci zai tsawita akan matarsa ma'ana yana jima'i da ita, sai dai kuma binciken ya tabbatar da cewa mafi karancin lokacin da namiji zaiyi yana jima'i shi ne daga mintuna 3 zuwa 7, duk bamijin da ya kasa daukar wannan lokacin yana saduwa da matarsa to tabbas yanada matsalar daya kamata yaga likita.

Haka zalika mintuna 7 zuwa 13 sune yawan tsawon da idan namiji yayi a lokacin saduwa bai takurawa matarsaba shi ma baj jigata kansa ba, kamar yadda bincike ya nuna. Kamar yadda nazarin ya kara tabbatar da cewa mintuna 10 zuwa 30 akan mace ana jima'i da ita lokuta ne da suka wuce hankali ga maza masu irin wannan jimawan akan matansu. Sai dai wadannan tsawon lokatan basu hada da lokutan wasannin motsa sha'awa ba, ana lissafin lokutan ne daga lokacin da shi maigida ya shigar da azzakarin mashigar.

Babban abunda ya kamata maza magidanta su kuma fahimta anan shine, ba wai ana nufin cewa dole ne sai maza sun dauki tsawon wadannan lokutan akan matansu ba, ko kuma su takaita kamar yadda kamar yadda binciken ya nuna ba, abun da ya kamata maza su fahinta shine ana bukatar kowani magidanci ya iya fahimtar tsawon lokacin da matarsa take iya samu gamsuwa a jima'ince.

Akwai wasu matan a cikin mintuna biyu kacal sun biya bukata, akwai matan da a lokutan wasannin motsa sha'awa ma sun kawo, kamar yadda ake samun wasu matan muddin ba an dauki sama da sa'a guda ko rabin sa'a ana gurzarsu ba basusan ma anayi ba.

Don haka ne masana suke bada shawaran cewa, ko wani magidanci dole ne ya fahimci matarsa sosai a jima'ince ta haka ne kawai zai iya gamsar da ita na babu cuta babu cutarwa. Ganin shi gamsar da mace a yayin jima'i dole ne akan dukkannin wani magidanci.

Post a Comment

 
Top